MANHAJAR MANOMA..! Shin kana bukatar samun ilimi da dabarun noma cikin sauki? Kana bukatar samun hanyar saye da sayarwan amfanin gona da kayan aikin gona cikin sauki da ingantaccen farashi? Kana bukatar samun bayanai kan yanayi a inda kake? Ko sanarwa kan hasashen yanayi da alkaluman damina? To wannan manhajar takace.... Bugu da kari akwai AI Agent da zai baka cikakken amsa ga tambayoyin da suka shige maka duhu kan noma da kiwo a yarenka kuma kyauta... Sauke manhajar *AgroGATE* yanzu.